Za a yi atisayen sojojin ne a watannin Maris da Afrilu tare da sojojin Amurka na musamman.
Koriya ta Kudu da Amurka za kuma su soma tattaunawa a kan girke wata na'ura mai kakkabo makami mai lizami a bakin gabar Koriya.
Ryu Je-Seung, wani babban jami'in ma aikatar tsaro ta kasar ya ce, za a yi amfani da na'urar ce a kan Koriya ta Arewa.
A baya, China ta nuna adawarta ga kafa irin wannan na'ura a yakin.288